A watan Yulin shekarar 2022, jakadan kasar Kazakhstan a kasar Sin Shahrat Nureshev ya bayyana a gun taron zaman lafiya na duniya karo na 11 cewa, Sin da Kazakhstan sun shirya gina layin dogo na karo na uku a kan iyaka, kuma suna yin cudanya da juna kan batutuwan da ke da alaka da su, amma bai bayyana karin bayani ba.Fin...
Kara karantawa